#Makamai
🐥Hey, look who's back in stock!
🐥 Makamae ("precious") is our Hawaiian nēnē gosling plush created with great attention to detail & in collaboration with our partners Haleakalā & Hawaiʻi Volcanoes Nat. Parks.
🐥 Shop: shop.hawaiipacificparks.org/products/plu...

#goslingplush #Makamai #nēnēgosling
October 9, 2024 at 12:01 AM
An kama tsohon babban hafsan sojin Malawi kan zargin shigar da makamai Sudan
An kama tsohon babban hafsan sojin Malawi kan zargin shigar da makamai Sudan
Hukumomin yaƙi da cin hanci da rashawa a Malawi sun kama tsohon shugaban rundunar sojin ƙasar, Janar Paul Valentino Phiri, bisa zargin taimaka wa wajen safarar makamai zuwa Sudan.
rfi.my
October 4, 2026 at 10:24 AM
Rasha za ta yi amfani da makamai masu haɗari muddin aka kai hari Kaliningrad- Putin
Rasha za ta yi amfani da makamai masu haɗari muddin aka kai hari Kaliningrad- Putin
Shugaban Rasha, Vladimir Putin, ya ce duk wani hari na kai-tsaye da za a kai wa ƙasarsa ko kuma yunƙurin ƙwace yankin Kaliningrad da ke ƙarƙashin ikonta zai tilasta musu yin amfani da duk wani makami da Moscow ke da shi don kare kanta.
rfi.my
October 2, 2026 at 8:46 AM
Sudan ta musanta zargin Habasha na taimakawa mayaƙan Tigray
Sudan ta musanta zargin Habasha na taimakawa mayaƙan Tigray
Sojojin Sudan sun musanta zargin da shugaban rundunar sojin Ethiopia ya yi cewa Khartoum na taimakawa ƙungiyoyin da ke ɗauke da makamai masu yaƙi da sojojin Ethiopia a arewacin ƙasar.
www.rfi.fr
September 28, 2026 at 2:35 PM
Isra'ila ta amince da taimakawa ƙungiyar Falasdinawa da ke yaƙar Hamas
Isra'ila ta amince da taimakawa ƙungiyar Falasdinawa da ke yaƙar Hamas
Prime ministan Isra’ila Benjamin Natenyahu ya amince cewa ƙasar sa na taimakawa wasu ƙungiyoyi masu riƙe da makamai da ke da ƙiyayyar Hamas a cikin Gaza.
rfi.my
June 6, 2025 at 2:13 PM
Ƙungiyoyi masu riƙe da makamai 7 a Habasha sun kafa ƙawance don kifar da gwamnati
Ƙungiyoyi masu riƙe da makamai 7 a Habasha sun kafa ƙawance don kifar da gwamnati
Ƙungiyoyin makamai bakwai a Habasha, ciki har da wasu da suka yi yaƙi a ɓangarori daban-daban a lokacin yaƙin basasar ƙasar na 2020 zuwa 2022, sun sanar da kafa kawance da nufin kifar da gwamnatin Firaminista Abiy Ahmed.
rfi.my
September 22, 2026 at 6:55 AM
Iran na da ƙarfin ƙera wani sabon shu'umin makami mai gudun fanfalaƙi-IRGC
Iran na da ƙarfin ƙera wani sabon shu'umin makami mai gudun fanfalaƙi-IRGC
Jami’an Rundunar Juyin Juya Halin Musulunci ta Iran, IRGC, sun ce ƙasar tana da ƙarfin fasahar ƙera makamai masu linzami da za su iya kai hari a nesa fiye da yadda suke yi a yanzu.
www.rfi.fr
September 23, 2026 at 10:00 AM
Masu tada ƙayar baya a Habasha sun kashe mutum 14 tare da sace wasu 10
Masu tada ƙayar baya a Habasha sun kashe mutum 14 tare da sace wasu 10
Ƙungiyar masu ɗauke da makamai a tsakiyar ƙasar Habasha, ta kashe aƙalla mutane 14 tare da sace wasu 10, a wani hari da ta kai a farkon wannan makon.
rfi.my
September 19, 2026 at 7:52 AM
Amurka ta kai wa Najeriya kayan aikin soji domin tallafawa ayyukan yaki da ta'addanci.
Amurka ta kai wa Najeriya kayan aikin soji domin tallafawa ayyukan yaki da ta'addanci.
Amurka ta miƙa makamai ga rundunar sojin saman Najeriya a Lagos da kuma Kainji da ke Jihar Neja, domin tallafawa ayyukan sojin ƙasar wajen kawar da ta'addanci.
rfi.my
September 11, 2026 at 6:51 AM
Harin Rasha a Bucha ya laƙume rayuka 37, ciki har da tsofaffi da wani magajin gari
Harin Rasha a Bucha ya laƙume rayuka 37, ciki har da tsofaffi da wani magajin gari
Wani harin jirgin saman Rasha mara matuƙi da aka kai a yammacin birnin Kyiv na ƙasar Ukraine ya yi sanadin mutuwar aƙalla mutane 37, bayan da ya ritsa da wani rumbun adana makamai da harsasai na dakarun ƙasar.
www.rfi.fr
August 30, 2026 at 7:21 AM
MDD da ICRC sun yi gargaɗi game da amfani da makamai masu sarrafa kansu a duniya
MDD da ICRC sun yi gargaɗi game da amfani da makamai masu sarrafa kansu a duniya
Majalisar Ɗinkin Duniyar da Ƙungiyar agaji ta ICRC sun yi gargaɗi game da yadda duniya ke amfani da makamai masu sarrafa kansu wajen kashe ɗimbin fararen hula, inda suka yi kira na a ɗauki matakan gaggawa game da wannan matsala.
www.rfi.fr
August 25, 2026 at 2:29 PM
Wani sabon rikicin ƙabilanci ya kashe mutane 60 a Sudan ta kudu
Wani sabon rikicin ƙabilanci ya kashe mutane 60 a Sudan ta kudu
Hukumomi a Sudan ta Kudu sun tabbatar da mutuwar aƙalla mutane 60, tare da jikkatar wasu sama da 50 sakamakon wasu hare-haren matasa masu ɗauke da makamai da aka danganta da na kabilanci a tsakiyar ƙasar mai fama da tashe-tashen hankula.
rfi.my
August 12, 2026 at 8:34 AM
Uganda ta ba da izinin tura sojoji zuwa Gaza,karkashin rundunar wanzar da zaman lafiya
Uganda ta ba da izinin tura sojoji zuwa Gaza,karkashin rundunar wanzar da zaman lafiya
Ƙasar Uganda ta ba da izinin tura sojoji zuwa Zirin Gaza,da za su yi aiki karkashin rundunar zaman lafiya ta Duniya (ISF) a ƙarƙashin yarjejeniyar kwance damarar makamai da aka cimma a ƙarshen watan Yuli.
rfi.my
August 7, 2026 at 8:58 AM
Shin ƙarancin makamai ne ya sa Amurka ta dakatar da yaƙi da Iran?

arc-codex.com
July 29, 2026 at 10:55 AM
Amurka ta ƙaƙaba ƙarin jerin takunkumai kan gwamnatin Sudan
Amurka ta ƙaƙaba ƙarin jerin takunkumai kan gwamnatin Sudan
Ma’aikatar harkokin wajen Amurka ta ƙaƙaba wasu ƙarin jerin takunkumai akan gwamnatin Sudan a yau Litinin, tana mai zarginta da amfani da makamai masu guba akan dakarun RSF dake hamayya da ita.
rfi.my
July 20, 2026 at 4:10 PM
Jami'an tsaron Nijar sun kama ƴan ta'adda 8 tare da ƙwace ɗimbin makamai a Diffa
Jami'an tsaron Nijar sun kama ƴan ta'adda 8 tare da ƙwace ɗimbin makamai a Diffa
Hukumomin tsaron Jamhuriyar Nijar sun sanar da samun nasara a yankin Diffa da ke kudu maso gabashin kasar, inda dakarun haɗin gwiwa suka yi nasarar cafke wasu ƴan bindiga 8 da suka kai hari.
rfi.my
July 12, 2026 at 10:32 AM