#MakoMar
11/11 #PockyDay ❤

Too tired for something new, so I tried to fix up last year's picture.

Makoto x Marbelle ❤

#MazaOCs #MakoMar #EnsembleStars #yumeship #ocxcanon
November 12, 2024 at 1:22 AM
Amurka da Daular Larabawa sun faro tattaunawa kan makomar tsaron mashigin Hormuz
Amurka da Daular Larabawa sun faro tattaunawa kan makomar tsaron mashigin Hormuz
Amurka ta faro wata tattaunawa tsakaninta da Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa yau Laraba dangane da makomar tsaron mashigin ruwa na Hormuz, tattaunawar da ke zuwa kwana guda bayan Donald Trump ya wallafa wata sabuwar taswirar da ke iƙirarin cewa yanzu mashigin ya koma mallakin ƙasar.
rfi.my
August 19, 2026 at 9:13 AM
Za mu ci gaba da rufe Hormuz har sai Amurka ta cika sharuɗɗanmu- Iran
Za mu ci gaba da rufe Hormuz har sai Amurka ta cika sharuɗɗanmu- Iran
Iran ta ce duk da ci gaban da ake samu a tattaunawar da ke gudana tsakaninta da maƙwabciyarta Oman kan makomar mashigin Hormuz, muhimmiyar hanyar jiragen ruwan za ta ci gaba da kasancewa a datse, har sai Amurka ta cika wasu sharuɗɗa da ta gindaya.
rfi.my
August 10, 2026 at 5:51 PM
Ayar tambaya dangane da makomar shugaba Paul Biya na Kamaru?
Ayar tambaya dangane da makomar shugaba Paul Biya na Kamaru?
A ƙasar Kamaru,jam’iyyun da ƙungiyo,kai harda ƴan ƙasar ke ci gaba da tambaya dangane da rashin zaman shugaban ƙasar gida Kamaru na tsawon lokaci.
rfi.my
July 25, 2026 at 7:15 PM
Masana sun yi gargadi kan abubuwan da ke barazana ga makomar birnin Legas
Masana sun yi gargadi kan abubuwan da ke barazana ga makomar birnin Legas
Masana yanayi da harkokin muhalli sun yi gargaɗin cewa birnin Legas na fuskantar barazanar ambaliyar ruwa mai haɗarin gaske yayin da kowacce shekara birnin ke ci gaba da nutsewa, inda suka danganta wannan da canjin yanayi da kuma ayyukan bil'adama.
rfi.my
July 16, 2026 at 3:07 PM
‘Ƴan adawar Guinea-Bissau sun aike da budaddiyar ga ECOWAS
‘Ƴan adawar Guinea-Bissau sun aike da budaddiyar ga ECOWAS
Gamayyar ƴan adawa a Guinea Conakry ne suka fusata ganin ta yda ƙungiyar Ecowas ke tafiyar da siyasarta dangane da makomar ƙasar da ke hannun sojoji.
rfi.my
July 4, 2026 at 9:33 AM
thank you Makomar^^
November 19, 2024 at 12:47 AM
Do y'all like sketches?

#MazaOCs #IruSeb #MakoMar
October 23, 2024 at 4:33 PM
I tried making my MakoMar ship but the guy just looks like Satan from OM. 😅
October 21, 2024 at 6:44 PM
Da gangan Isra'ila ke kashe yara a Gaza- Binciken MDD
Da gangan Isra'ila ke kashe yara a Gaza- Binciken MDD
Wani bincike da Hukumar Majalisar Dinkin Duniya ta gudanar ya zargi hukumomin Isra'ila da jami'an tsaronta da kashe yara a Gaza da gangan, tare da bayyana hakan a matsayin wani shirin kisan kare dangi da nufin lalata makomar Falasdinawa.
rfi.my
June 23, 2026 at 4:50 PM
Trump ya isa China gabanin ganawa da Xi kan batutuwa masu sarƙaƙiya
Trump ya isa China gabanin ganawa da Xi kan batutuwa masu sarƙaƙiya
Shugaban Amurka Donald Trump ya isa birnin Beijing na China a wata ziyarar aiki mai cike da sarƙaƙiya da ake sa ran za ta tsara makomar dangantaka tsakanin manyan ƙasashe biyu na duniya.
rfi.my
May 13, 2026 at 5:24 PM
Muna fatan Najeriya za ta farka domin makomar Afirka - John Dramani
Muna fatan Najeriya za ta farka domin makomar Afirka - John Dramani
Shugaban Ghana, John Dramani Mahama, ya bayyana cewa a kowace rana yana tashi da addu'ar Allah ya sa Najeriya ta daidaita al'amuranta, domin makomar Afirka baki ɗaya tana rataye da ita.
rfi.my
April 17, 2026 at 6:33 PM