#Manyan
Ana zargin akwai manyan ƙaburbura da dubban gawarwaki a El-Fasher
Ana zargin akwai manyan ƙaburbura da dubban gawarwaki a El-Fasher
Wani babban janar da ya fice daga rundunar sa-kai na RSF a Sudan ya zargi tsofaffin abokan aikinsa da binne dubban gawarwakin fararen hula a manyan kaburbura na bai-ɗaya a birnin El-Fasher.
www.rfi.fr
November 26, 2026 at 2:43 PM
Wakilcin EU na ziyara a jihar Borno don sa ido kan ayyukan da ƙungiyar ke yi
Wakilcin EU na ziyara a jihar Borno don sa ido kan ayyukan da ƙungiyar ke yi
Wasu manyan jami’an diflomasiyyar ƙasashen Turai da suka haɗa da jakadan Jamus, Denmark, Findland da kuma Netherland sun ziyarci garin Banki da ke yankin Bama a jihar Borno ta Arewa maso gabashin Najeriya, don sanya idanu kan wasu ayyukan raya ƙasa da ƙungiyar EU ke gudanarwa.
www.rfi.fr
November 20, 2026 at 7:47 AM
Gwamnatin Guinea ta ɗaure wasu tsoffin jami'anta shekaru biyu-biyu a gidan yari
Gwamnatin Guinea ta ɗaure wasu tsoffin jami'anta shekaru biyu-biyu a gidan yari
Kotu a Guinea Conakry ta yanke hukuncin ɗauri kan wasu tsoffin manyan jami’an gwamanti su 22, saboda samun su da hannu wajen bai wa jama’a damar haƙar zinari ba kan ƙa’ida ba a yankin Siguiri da ke Arewa masu Gabashin ƙasar.
www.rfi.fr
November 18, 2026 at 9:02 AM
Ɓaraka ta kunno kai a cikin ƙungiyar mayaƙan RSF ta Sudan
Ɓaraka ta kunno kai a cikin ƙungiyar mayaƙan RSF ta Sudan
A Sudan ,ƙungiyar mayaƙan RSF na cigaba da rasa manyan jiga-jganta yayin da ake shirin shiga  shekara ta huɗu a yakin da ta ke gwabzawa da dakarun gwamnatin Sudan karkashin jagorancin Abdel-fattah Alburhan.
www.rfi.fr
November 8, 2026 at 5:35 PM
Kasuwar hannayen jari na fukantar barazana, sakamakon matsaloli a fannin fasar AI
Kasuwar hannayen jari na fukantar barazana, sakamakon matsaloli a fannin fasar AI
An samu gagarumin faɗuwar farashin hannayen jarin kamfanonin fasaha na duniya, lamarin da ya janyo asarar Triliyoyin daloli a manyan kasuwannin hada-hadar kuɗaɗen Amurka sakamakon tafiyar hawainiya a fannin fasahar AI da kuma fargabar bayyanar sabbin dokoki bayan zaɓukan Amurka.
www.rfi.fr
November 6, 2026 at 1:02 PM
主なアクティビティは登山とロッククライミングです。

(Manyan ayyukan sune hawan dutse da hawan dutse.)
November 5, 2026 at 2:53 AM
Hatless Molly, because her messy head is fun to draw. 🐾
#OC #Art #CreatureDesign
November 2, 2026 at 4:34 PM
Najeriya ta ɓullo da tsarin amfani da lambobin USSD don karɓar lamunin kuɗaɗe
Najeriya ta ɓullo da tsarin amfani da lambobin USSD don karɓar lamunin kuɗaɗe
Gwamnatin Najeriya ta sanar da ɓullo da wani sabon tsarin da ke bai wa ƴan ƙasar damar yin amfani da wayoyinsu domin karɓar lamunin kuɗaɗe ba tare da sun yi amfani da manyan wayoyi ko kuma intanet ba.
rfi.my
November 3, 2026 at 10:00 AM
Ba wai nawa muke ciyo bashi ba,sai a duba irin manyan ayuka da muke yi -Tinubu
Ba wai nawa muke ciyo bashi ba,sai a duba irin manyan ayuka da muke yi -Tinubu
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya kare manufofin gwamnatinsa dangane da tsare-tsare da suka jibanci rancen kudade da gwamnatinsa ke karɓa daga waje. Shugaban ya kare manufar tare da kawo hujoji kama daga bangaren ci gaba ,tsaro da farfado da tattalin arzikin Najeriya.
rfi.my
October 30, 2026 at 5:48 PM

Alamu sun nuna Manchester United za ta sallami Carrick saboda rashin kataɓus
Alamu sun nuna Manchester United za ta sallami Carrick saboda rashin kataɓus
Michael Carrick ya bar sansanin atisaye na Manchester United biyo bayan tattaunawa da aka yi a kan makomarsa, yayin da Eddie Howe da Julian Nagelsmann suka bayyana a matsayin manyan ƴan takarar da ke gaba-gaba daga cikin waɗanda ake ganin za su maye gurbinsa.
rfi.my
October 27, 2026 at 8:20 AM
Ma'aikatan Senegal sun soma yajin aikin sa'o'i 72 don tsadar rayuwa.
Ma'aikatan Senegal sun soma yajin aikin sa'o'i 72 don tsadar rayuwa.
An samu cikas wajen gudanar da ayyuka a manyan biranen Senegal yayin da Ƙungiyoyin Ƙwadago suka tsunduma cikin yajin aikin gama-gari na sa'o'i 72 domin nuna rashin Amincewarsu ga tashin gwauron zabon da farashin abinci, sufuri, da makamashi suka yi.
rfi.my
October 22, 2026 at 4:01 PM
Matawalle ya rabawa ƴan majalisar Zamfara motocin alfarma
Matawalle ya rabawa ƴan majalisar Zamfara motocin alfarma
Ministan tsaron Najeriya Bello Mohammed Matawalle ya raba wasu manyan motocin alfarma ga ƴan majalisar dokokin jihar Zamfara guda takwas da ya jagorance su ganawa da shugaban ƙasa Bola Tinubu a ƙarshen makon da ya gabata.
rfi.my
October 21, 2026 at 6:22 PM
Dole sai da izinina jami'oi za su ɗauki sabbin ma’aikata - Gwamnatin Najeriya
Dole sai da izinina jami'oi za su ɗauki sabbin ma’aikata - Gwamnatin Najeriya
Gwamnatin Najeriya ta jaddada cewa ya zama tilas jami’o’i da sauran manyan makarantun gaba da sakadandare, su nemi izininta kafin ɗaukar ma’aikata, saɓanin abinda wasu suka fara yayatawa cewar gwamnati ta jingine ƙa’idar.
rfi.my
October 20, 2026 at 8:08 AM