#RASHIN
HUGE congrats Nazneen and Rashin!
“Translingual picturebooks dance between languages, reflecting the multilingualism of communities and resisting the message of English as norm. ” says Kathy Short, naming HOME AWAY FROM HOME from @barefootbooks.bsky.social as an example wowlit.org/blog/wow-doz...
November 17, 2026 at 1:39 PM
Ƙasashen Turai sun yi fatali da daftarin yarjejeniyar taron sauyin yanayi
Ƙasashen Turai sun yi fatali da daftarin yarjejeniyar taron sauyin yanayi
Ƙasashen Tarayyar Turai sun nuna ƙin amincewarsu ga amincewa da daftarin yarjejeniyar taron sauyin yanayi na COP31 da ake gudanarwa a birnin Antalya na ƙasar Turkiyya, saboda rashin sanya batun daina amfani da albarkatun man fetur da kwal masu gurɓata muhalli a cikinta.
www.rfi.fr
November 22, 2026 at 3:04 PM
Najeriya ta yi asarar ɗaya daga cikin marubutan arewacin ƙasar Jamila Umar Tanko
Najeriya ta yi asarar ɗaya daga cikin marubutan arewacin ƙasar Jamila Umar Tanko
Allah ya yiwa ɗaya daga cikin fitacciyar marubuciyar arewacin Najeriya Jamila Umar Tanko rasuwa sakamakon rashin lafiya.
www.rfi.fr
November 20, 2026 at 6:31 PM
I didn't come with my book, and I want to go back and finish it so I can sleep early but what’s Nusaiba without drama? Wai, let me quote her 'Au, gudun gida na kike? Sai na kira Aunty na ce mata kin zo kin min rashin mutunci' Ppl🤣🤣🤣
November 17, 2026 at 7:26 PM
Ingila ta taka wa Spain birki 2-3 daga rashin doke ta a wasanni 43 a jere
Ingila ta taka wa Spain birki 2-3 daga rashin doke ta a wasanni 43 a jere
Ingila ta ba da mamaki inda ta doke Spain da ci 3–2 a birnin Madrid a daren Lahadi, a wasan ƙarshe na matakin ruƙuni a gasar Nationsl League ta nahiyar Turai.
www.rfi.fr
November 16, 2026 at 5:47 AM
Sighs Sighses Sighyases
This is so nauseating, SubhanAllah
Mutane su yi ta rashin kirki,Heiiiiiiii!!!!
November 14, 2026 at 5:29 PM
Okayyyyyy, confession time
I think I overreacted, because tell me why I was so frustrated that I wasn't only feeling nauseous, har nai bacci cikina na ciwo 😩. And it wasn't even me she did the rashin kirki to oo no, na secondhand baccin rai oo. Aaaaaaah
Sighs Sighses Sighyases
This is so nauseating, SubhanAllah
Mutane su yi ta rashin kirki,Heiiiiiiii!!!!
November 15, 2026 at 8:09 PM
Manchester United na duba yiwuwar korar Michael Carrick daga aikin horarwa
Manchester United na duba yiwuwar korar Michael Carrick daga aikin horarwa
Akwai yiwuwar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Manchester United ta sallami mai horarwa Michael Carrick, bayan jerin rashin nasarar da tawagar ƴan wasanshi ke fuskanta a kakar bana.
www.rfi.fr
November 10, 2026 at 10:05 AM
Trump ya nada Miller a mukamin sabon shugaban fadar White House
Trump ya nada Miller a mukamin sabon shugaban fadar White House
Shugaban Amurka Donald Trump ya naɗa Stephen Miller, wanda ya tsara manufofinsa masu tsauri kan shige da fice, a matsayin sabon shugaban ma’aikatansa fadar White House, biyo bayan rashin nasarar da jam’iyyar Republican ta yi a zaɓen tsakiyar wa’adi.
www.rfi.fr
November 7, 2026 at 6:58 AM
Kuusi klassisen Wing Commander -sarjan osaa on saanut uudet ehostetut juhlajulkaisut GOGissa ja Steamissa yhdessä Road Rashin kanssa. GOGissa Wing Commanderin jo omistaville uudet versiot ovat ilmaisia.

www.youtube.com/watch?v=Lcjp...

#pelit #pelaaminen #peliuutiset
November 5, 2026 at 6:49 PM
Kotun ƙoli ta ƙi amincewa da tsawaita wa'adin mulkin shugaban ƙasa a Somalia
Kotun ƙoli ta ƙi amincewa da tsawaita wa'adin mulkin shugaban ƙasa a Somalia
A Somalia, Kotun Koli ta yanke hukunci kan tsawaita wa'adin mulkin shugaban ƙasa wanda tace ya saba wa doka sannan ta yi watsi da yunkurin tsige babban alƙalin ƙasar, matakin ya ƙara ruruta wutar rashin tabbas a ƙasar daga  jiya Alhamis .
www.rfi.fr
November 6, 2026 at 8:08 AM
Ƙaddamar da yaƙi kan Iran ne ya haddasa mana rashin nasara a zaɓe- JD Vance
Ƙaddamar da yaƙi kan Iran ne ya haddasa mana rashin nasara a zaɓe- JD Vance
Mataimakin Shugaban Amurka JD Vance ya janye daga goyon bayan matakin Shugaba Donald Trump kan yaƙin Iran, matakin da ke biyo bayan da jam’iyyar Republican ta sha kaye a zaɓe tsakiyar wa’adin mulki da aka gudanar ranar Laraba.
www.rfi.fr
November 5, 2026 at 4:43 PM
警察が来るまでは。ああ、なんてことだ!失敗は失敗だ。

(Har sai da 'yan sanda suka zo. Ya Allahna! Rashin nasara gazawa ce.)
November 4, 2026 at 5:48 AM
Fargabar tashin hankali ka iya hana kaso mai yawa na ƴan Najeriya kaɗa ƙuri'a
Fargabar tashin hankali ka iya hana kaso mai yawa na ƴan Najeriya kaɗa ƙuri'a
 A Najeriya, yayin da ake tunkarar babban zaɓen 2027, binciken Yiaga Africa ya nuna cewa kashi 84 cikin 100 na ‘yan Najeriya suna da niyyar jefa ƙuri’a, sai dai kuma binciken ya nuna cewa fargabar tashin hankali da rashin amincewa da hukumar INEC na iya hana wannan niyya ta al'umma.
rfi.my
November 3, 2026 at 5:09 PM
Najeriya na fuskantar hare-haren bayanai daga ƙasashen waje wadanda aka tsara da nufin yaudara domin sauya yadda jama’a ke kallon batutuwan rashin tsaro, harkokin shugabanci, da kuma kawancen da Najeriya ke da shi a yankin.

November 2, 2026 at 8:49 PM