#daddare
Adadin waɗanda suka mutu a harin Filato ya kai 52

Hakan ya biyo bayan sake gano wasu gawarwaki 40 ne a ranar Laraba da Alhamis da daddare yayin da masu aikin ceto suka ci gaba da kutsawa cikin dazuka

aminiya.ng
April 4, 2025 at 3:41 PM