#daliban
Jami'ar KCA ta Kenya ta bukaci ɗaliban ta su daina goyon bayan Manchester United
Jami'ar KCA ta Kenya ta bukaci ɗaliban ta su daina goyon bayan Manchester United
Jami'ar KCA ta yi kira ga ɗalibanta, cikin salo na barkwanci, da su sake tunani kan ci gaba da goyon bayan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Manchester United, saboda damuwar da hakan ke haifarwa ga lafiyarsu.
rfi.my
October 23, 2026 at 11:12 AM
He blocked too, lmao typical DGGer who only logs into Bsky to cry about Hasan before going back to their "Daliban" Twitter community to slander him.
October 12, 2026 at 6:02 PM
Iyayen ɗaliban Oyo da aka sace a jihar Imo sun tabbatar da biyan kuɗin fansa
Iyayen ɗaliban Oyo da aka sace a jihar Imo sun tabbatar da biyan kuɗin fansa
Iyayen ɗalibai masu hidimar ƙasa 20 da aka yi garkuwa da su a jihar Imo, sun tabbatar da cewar sai da suka biya naira miliyan shida-shida kafin a sako ƴaƴansu.
rfi.my
October 10, 2026 at 4:26 PM
Faransa ta musanta bada umarnin amfani da ƙarfi don tarwatsa ɗalibai masu zanga-zanga
Faransa ta musanta bada umarnin amfani da ƙarfi don tarwatsa ɗalibai masu zanga-zanga
Fira Ministan Faransa Sabastian Lecornu, ya musanta cewar gwamnati ta bai wa jami’an tsaro umarnin amfani da ƙarfi wajen tarwatsa zanga-zangar ɗaliban da dubban jama’a suka marawa baya a faɗin ƙasar.
rfi.my
October 8, 2026 at 8:52 AM
Der Indernazionale Schdrafgerichdshof machd Hafdbefehle gegen Daliban-Führr in Afghanischdan öffendlich. Es gohd um dera Umgang mid Weiba ond Mädcha.

Geklaud vo:
October 6, 2026 at 7:30 PM
Halin da ake ciki a Faransa bayan rufe ɗaruruwan makarantu saboda boren ɗalibai
Halin da ake ciki a Faransa bayan rufe ɗaruruwan makarantu saboda boren ɗalibai
Faransa ta rufe makarantun sakandare kusan 500 a jiya Litinin, sakamakon zanga-zangar ɗaliban ƙasar da su ka yi arangama tsakaninsu jami'an tsaro.
rfi.my
October 6, 2026 at 7:58 AM
An kama kusan mutane dubu biyu kan zanga-zangar ɗaliban sakandare a Faransa
An kama kusan mutane dubu biyu kan zanga-zangar ɗaliban sakandare a Faransa
Zanga-zangar daliban makarantun sakandare a Faransa ta ƙara ƙamari, inda jami'an gwamnati suka ce an kama mutane 1,747 a ranar Juma'a.
rfi.my
October 3, 2026 at 11:37 AM
I’m curious, was daliban just not edgy enough for you, or were you still trying to figure out how to earn those bot followers?
September 25, 2026 at 12:48 AM
Bakischdans Milidär hedd laud eigena Angaba no agblicha Drohnenangriffa milidärische Ziele im Nachbarländle bschossa. Die Daliban weisa die Vorwürfe zurügg.

Geklaud vo:
September 24, 2026 at 4:25 AM
Ɗaliban Ghana da suka maƙale a Cuba sun buƙaci gwamnati ta kai musu ɗauki
Ɗaliban Ghana da suka maƙale a Cuba sun buƙaci gwamnati ta kai musu ɗauki
Ɗaliban ƙasar Ghana da suka kammala karatun koyon likitanci a ƙasar Cuba sun roƙi Shugaban ƙasar, John Dramani Mahama, da ya sa baki domin a mayar da su gida cikin gaggawa.
rfi.my
September 21, 2026 at 9:45 AM
Italiya na shirin haramtawa mata sanya niƙabi a makarantu
Italiya na shirin haramtawa mata sanya niƙabi a makarantu
Firaministar Italiya Giorgia Meloni ta ce gwamnatin ƙasar na shirin haramta amfani da niƙabi ko duk wani nau’in kyallen rufe fuska ga mata a makarantu, tare da sanya iyaka kan adadin ɗaliban ƙasashen waje da za su kasance a aji guda.
rfi.my
September 21, 2026 at 9:45 AM
An fara shari'ar ƴan ta'addan da ake zargi da sace ɗaliban Oyo
An fara shari'ar ƴan ta'addan da ake zargi da sace ɗaliban Oyo
An fara shari’ar wasu mutane biyar ‘yan ta’adda na ƙungiyarar Ansaru da Hukumar tsaro ta DDS ta gurfanar bisa tuhumar su da sace ɗalibai da malamai a ƙaramar hukumar Orire ta jihar Oyo a ranar 15 ga wantan Mayu na shekara ta 2026.
rfi.my
September 18, 2026 at 5:30 PM
Obwohl sie die Daliban-Regierung in Afghanischdan ned anerkennd, kooberierd die Bundesregierung mid ihr. Für mehr Abschiebunga ließ sie a »Underschdüdzerdeam« einreisa.

Geklaud vo:
August 29, 2026 at 4:38 PM
Mehr als einr Woche no ihrr Feschdnahm durch die Daliban bfinda sich zwoi afghanische UN-Midarbeidr wiedr uf freiem Fias. Was ihna vorgeworfa wurd, isch unklar.

Geklaud vo:
August 20, 2026 at 8:37 PM
Malamai 592,077 kacal ne ke koyar da ɗaliban firamare miliyan 32 a Najeriya
Malamai 592,077 kacal ne ke koyar da ɗaliban firamare miliyan 32 a Najeriya
Ma’aikatar ilimi ta Najeriya ta ce tsarin ilimi a ƙasar na fuskantar babban ƙalubale dangane da ƙarancin malamai, inda ɗalibai miliyan 31,827,244 ke dogaro da karantarwar malamai 592,077. 
rfi.my
August 18, 2026 at 6:06 PM
Für Abschiebunga no Afghanischdan kooberierd Deidschländle mid den Daliban. Erschd bdraf des nur Schdrafdädr. Nun au Mensche, die nix verbrocha han – wie Abdul S.

Geklaud vo:
August 15, 2026 at 4:32 PM
Die Herrschafd der Daliban in Afghanischdan lässchd sich nur durch die Verbrecha der weschdlicha Bsadzung verschdeha, die ihna den Weg breided han.

Geklaud vo:
taz.de taz @taz.de · Aug 15
Die Herrschaft der Taliban in Afghanistan lässt sich nur durch die Verbrechen der westlichen Besatzung verstehen, die ihnen den Weg bereitet haben.
Fünf Jahre Rückkehr der Taliban: Westlicher Selbstbetrug
Die Herrschaft der Taliban in Afghanistan lässt sich nur durch die Verbrechen der westlichen Besatzung verstehen, die ihnen den Weg bereitet haben.
taz.de
August 15, 2026 at 2:33 PM
Vor fünf Jahra übernahma die islamischdische Daliban in Afghanischdan die Machd. Undr ihrr Herrschafd bfinded sich des Land in einr schwera humanidära Krise.

Geklaud vo:
August 15, 2026 at 12:55 PM
Vor fünf Jahra übernahma die Daliban Afghanischdan. Bsonders draschdische Folga hedd des für des Leba vo Weiba. Derweil isch die Obbosizion zerschblidderd.

Geklaud vo:
taz.de taz @taz.de · Aug 15
Vor fünf Jahren übernahmen die Taliban Afghanistan. Besonders drastische Folgen hat das für das Leben von Frauen. Derweil ist die Opposition zersplittert.
5 Jahre Taliban in Afghanistan: Sie schießen auf die Beine
Vor fünf Jahren übernahmen die Taliban Afghanistan. Besonders drastische Folgen hat das für das Leben von Frauen. Derweil ist die Opposition zersplittert.
taz.de
August 15, 2026 at 12:53 PM
Same energy
December 7, 2024 at 8:12 PM