#makon
Nijar ta ƙulla yarjeniyar tsaro da gwamnatin gabasin Libiya ta Janar Haftar
Nijar ta ƙulla yarjeniyar tsaro da gwamnatin gabasin Libiya ta Janar Haftar
Gwamnatin sojin Jamhuriyar Nijar ta ƙulla yarjeniyar tsaro da bangaren Janar Halifa Haftar mai iko da gabashin Libiya, yayin  wata ziyarar da Firaministan Nijar Ali Lamine Zeine ya kai ƙasar a makon da ya gabata.
rfi.my
November 3, 2026 at 10:13 AM
Kane ya ce lashe kofin Zakarun Turai ya fi masa kyautar Ballon d'Or a yanzu
Kane ya ce lashe kofin Zakarun Turai ya fi masa kyautar Ballon d'Or a yanzu
Ɗan wasan gaba na Bayern Munich, Harry Kane, ya shaida wa manema labarai a Litinin cewa zai iya musanya  kyautar Ballon d'Or da ya lashe a makon jiya da kofin gasar zakarun Turai na Champions League.
rfi.my
November 3, 2026 at 8:39 AM
Dakarun Najeriya sun kashe ƴan ta'adda 34 a yankin Tafkin Chadi
Dakarun Najeriya sun kashe ƴan ta'adda 34 a yankin Tafkin Chadi
Dakarun Najeriya na Operation Hadin Kai mai yaki da ta’addanci a yankin arewa maso gabashin ƙasar sun kashe ƴan ta’adda 34 a wasu hare-hare da suka kai Tafkin Chadi a makon da ya gabata.
rfi.my
November 2, 2026 at 1:27 PM
Babu wani ɗan ƙasar Ghana da zai sake shiga yaƙin da ake gwabzawa da Ukraine - Putin
Babu wani ɗan ƙasar Ghana da zai sake shiga yaƙin da ake gwabzawa da Ukraine - Putin
Bayan taron kolin Rasha da Afirka da aka gudanar a wannan makon a Moscow,Ghana ta tabbatar da alƙawarin da shugaban Rasha Vladimir Putin ya yi na cewa babu wani ɗan ƙasar Ghana da zai sake shiga yaƙin da ake gwabzawa da Ukraine.
rfi.my
November 1, 2026 at 5:33 PM
Űrhajók Makón
Thy Catafalque · Róka Hasa Rádió · Song · 2009
open.spotify.com
October 28, 2026 at 9:23 AM
Za a tsaurara matakan tsaro da nufin taƙaita illolin zanga-zangar a Faransa - Nuñez
Za a tsaurara matakan tsaro da nufin taƙaita illolin zanga-zangar a Faransa - Nuñez
A jajuburin sabuwar zanga-zanga a Faransa,ministan cikin gida da Laurent Nuñez ya bayyana cewa hukumomi sun ɗau mataki na kara yawan jami’an tsaro da yawan su za ya kai 70.000 da nufin dakile duk wani bore kamar wanda aka fuskanta a makon da ya gabata.
rfi.my
October 30, 2026 at 7:08 PM

Rikicin addini ya yi sanadin mutuwar mutum 40 a Habasha
Rikicin addini ya yi sanadin mutuwar mutum 40 a Habasha
Akalla mutane sama da 40 aka kashe a wani ƙazamin harin da aka kan wata mujami’a da gidajen jama’a a yankin Oromia dake kasar Habasha a ƙarshen makon da ya gabata.
rfi.my
October 26, 2026 at 5:10 PM
Matawalle ya rabawa ƴan majalisar Zamfara motocin alfarma
Matawalle ya rabawa ƴan majalisar Zamfara motocin alfarma
Ministan tsaron Najeriya Bello Mohammed Matawalle ya raba wasu manyan motocin alfarma ga ƴan majalisar dokokin jihar Zamfara guda takwas da ya jagorance su ganawa da shugaban ƙasa Bola Tinubu a ƙarshen makon da ya gabata.
rfi.my
October 21, 2026 at 6:22 PM
Najeriya na laluben baƙar akwatin jirgin da ya yi haɗari tare da kashe Sojoji 32
Najeriya na laluben baƙar akwatin jirgin da ya yi haɗari tare da kashe Sojoji 32
A Najeriya, rundunar Sojin saman ƙasar ta ce ta fara laluben baƙar akwatin jirgin sojojinta ƙirar ATR-42 da ya yi haɗari a jihar Ondo lokacin da ya ke hanyarsa ta zuwa Lagos daga Benin cikin makon da muke bankwana da shi.
rfi.my
October 10, 2026 at 8:50 AM
Ƴan ta'adda sun ƙone motocin sufuri a kan hanyar Gusau a Zamfara
Ƴan ta'adda sun ƙone motocin sufuri a kan hanyar Gusau a Zamfara
A ƙarshen makon da ya gabata ne Ƴan ta'adda a jihar Zamfara suka ƙona motocin sufuri aƙalla 8 a kan hanyar Gusau zuwa Dansadau a yayin da matafiya ke ƙoƙarin wucewa zuwa kauyukansu na Dansadau da Yar Gada da dai sauransu.  
rfi.my
October 6, 2026 at 7:58 AM
Secretly peaking at beautiful Latina Goddess @latinamissalexia.bsky.social as he was suppose to have his back against the wall! Makon de Blep could not hide his thoughts from Mistress Alexia any longer, as she read his mind! So you wish to feel my gloves as I choke you, BOY?! Yes, Please!
October 5, 2026 at 4:31 AM
As beautiful Latina goddess @latinamissalexia.bsky.social grabbed her more than willing BOY, Makon de Blep by the throat and squeezed! She got within inches of his face and she smelled amazing as she squeezed! She asked one question, How does this feel, BOY?! He got out harder… PLEASE!!
October 5, 2026 at 3:40 AM
Ƴan ta'adda sun yi garkuwa da mutane kusan 100 cikin makon da ya gabata a sassan Najeriya
Ƴan ta'adda sun yi garkuwa da mutane kusan 100 cikin makon da ya gabata a sassan Najeriya
A Najeriya wasu rahotanni sun bayyana yadda ƴan ta’adda suka yi garkuwa da mutane sama da 100 a cikin makonni biyu cikin yankunan jihohin Zamfara da kuma Neja.
www.rfi.fr
September 28, 2026 at 3:29 PM
Rundunar sojin Amurka ta yi kiyasin kashe Dala biiliyan 43.6 a yaƙin Iran
Rundunar sojin Amurka ta yi kiyasin kashe Dala biiliyan 43.6 a yaƙin Iran
Wani sabon kididdiga da aka gabatar wa 'yan majalisar Amurka a wannan makon ya nuna Kudin da sojojin ƙasar ke kashewa a yakin Iran zuwa ranar 3 ga watan Satumba ya cimma dala biliyan 43.6.
rfi.my
September 20, 2026 at 9:10 AM
Aƙalla sojojin Mali 100 ne aka kashe a wani hari da aka kai musu - Rahoto
Aƙalla sojojin Mali 100 ne aka kashe a wani hari da aka kai musu - Rahoto
Aƙalla sojojin Mali 100 ne suka mutu sakamakon harin da masu iƙirarin jihadi suka kai kan wani babbar sansanin sojin ƙasar a makon da ya gabata.
rfi.my
September 19, 2026 at 6:58 AM
Masu tada ƙayar baya a Habasha sun kashe mutum 14 tare da sace wasu 10
Masu tada ƙayar baya a Habasha sun kashe mutum 14 tare da sace wasu 10
Ƙungiyar masu ɗauke da makamai a tsakiyar ƙasar Habasha, ta kashe aƙalla mutane 14 tare da sace wasu 10, a wani hari da ta kai a farkon wannan makon.
rfi.my
September 19, 2026 at 7:52 AM
Alƙalman sojojin da suka mutu a harin ta'addanci na mali ya kai 50
Alƙalman sojojin da suka mutu a harin ta'addanci na mali ya kai 50
Ana ci gaba da samun rahotannin alƙaluma masu cin karo da juna dangane da adadin sojojin Mali da suka rasa rayukansu bayan munanan hare-haren masu iƙirarin jihadi a kan sansanin dakarun ƙasar a makon jiya.
rfi.my
September 15, 2026 at 7:40 AM